Tehran (IQNA) Rashad Abu Rass wani karamin yaro dan kasar Falasdinu, ya kammala haddar kur’ani mai tsarki a cikin tsawon watanni takwas, ya zama matashi mafi karancin shekaru da ya haddace kur’ani a Gaza a bana.
Lambar Labari: 3487339 Ranar Watsawa : 2022/05/25